12/08/2025
Fluazifop-p-butyl is a selective post emergence herbicide that Kills grassy weeds but generally spares broadleaf crops (because broadleaf plants have a different form of ACCase that the herbicide doesn’t bind well to).
COMMON CROPS WHERE IT IS BEEN USED:
Soybeans
Cowpeas
Groundnuts (peanuts)
Cotton
Tomato
Cabbage
Onion
Cassava
Tree crops (e.g., citrus, cocoa, oil palm)
NOTE: It does not control broadleaf weeds or sedges.
Fluazifop-p-butyl maganin kashe ciyawa ne da ake fesawa bayan shuka ta fito (maganin bayan fitowa), wanda yake kashe nau’in ciyawa masu siraran ganye irin su gero, ciyawar fili, da sauran makamantansu. Ba ya kashe tsirran ganye masu fadi kamar wake ko tumatur, saboda irin ganyen su daban yake da wanda maganin ke aiki a kai.
Ana yawan amfani da shi a:
Wake ja ko farar wake (soybean, cowpea)
Gyada
Auduga
Tumatur
Kabeji
Albasa
Maniyok
Itatuwan gona irin su lemo, koko, da dabino mai.
Lura: Wannan magani ba ya kashe ciyawa masu fadi ganyen su (broadleaf weeds) ko irin ciyawar sedge.