UIS sparkle cleaning services jos

UIS sparkle cleaning services jos Professional Cleaning & Fumigation Services in Jos. We make your home & office spotless ✨

Ranan jumma ah
12/09/2026

Ranan jumma ah

14/06/2026

Baddiya

Asamu habbatus Sauda cokali daya Kanunfari Rabin cokali Tafarnuwa qwaya uku Tazargade kadan Albasa Rabi Ahadasu adafa ar...
14/06/2026

Asamu habbatus Sauda cokali daya
Kanunfari Rabin cokali
Tafarnuwa qwaya uku
Tazargade kadan
Albasa Rabi
Ahadasu adafa ariqa sha da dumi.

Sirrin gyaran JIKI

Gyara Kanki da Kanki

😭💔 ALLAH SARKI RAYUWA...Wani matashin ɗan okada ne a Port Harcourt da aka ce barayin mashin sun kashe shi. Tsawon sati u...
11/06/2026

😭💔 ALLAH SARKI RAYUWA...

Wani matashin ɗan okada ne a Port Harcourt da aka ce barayin mashin sun kashe shi.

Tsawon sati uku ana ta nemansa cikin damuwa da fatan za a gan shi da rai, amma abin takaici sai yau aka gano gawarsa bayan ta lalace sosai. 😭

Wallahi rayuwa ba ta da tabbas. Mutum na fita neman abincin iyalinsa da safe, amma ba kowa ne yake dawowa gida da yamma ba.

Allah Ya jikansa da rahama, Ya gafarta masa kura-kuransa, Ya ba iyalansa haƙurin jure wannan babban rashi. 🤲💔

Darasi gare mu baki ɗaya: Mu yawaita tuba, mu gyara alaƙarmu da Allah, domin ba mu san ranar da za a kira sunanmu ba.

🕊️ Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un.
Idan ka karanta, ka ce: "Allah Ya jikansa da rahama." 🤲😭

Maryam Dosty

Gaskiya na rikice! tsakanin AMINU da SHATU ban san waye asalin abun tausayi ba...Ita shatu ta fada soyayya da wanda ta s...
06/06/2026

Gaskiya na rikice! tsakanin AMINU da SHATU ban san waye asalin abun tausayi ba...

Ita shatu ta fada soyayya da wanda ta san cewa da hannunshi ya kashe mata wanta wanda yafi kowa kaunarta, kuma a yanzun a shirye take a hada ta da Aminun a daure

Shi kuma Aminu tsundum ya shiga, kuma ba zai taba goge tabon da ke zuciyarsa na cewa shine da hannunsa ya dauki ran abokinsa kuma babban amininsa, kuma gashi a garkame Allah kadai ya san me zai faru dashi

Ku ci gaba da bibiyarmu, asalin kallo yana gaba🔥🔥🔥

Distress sale 4 plotsaround Adonai Rayfield Jos plateau state Title CofO.Price 7m per plot
03/06/2026

Distress sale
4 plots
around Adonai Rayfield Jos plateau state
Title CofO.
Price 7m per plot

03/06/2026
03/06/2026

Alhdulillah

Address

Jos

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when UIS sparkle cleaning services jos posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share